Wàta mata ta wulakanta a hannun wasu fusatattun matasa bayan sun kamata da wayar iPhone mai tsada da ta sace daga wajen wani abokinsu.
Sai dai wannan mata ta gamu da wulakancin Duniya bayan matasan sun yi mata dan karen duka a kan titi.
Kawo lokacin da muka rubuta wannan rahotu, babu bayani, suna ko wajen da wannan lamari ya faru. Sai dai an sako bidiyon ne awa biyu da suka gabata.She stole an iPhone 12😭😭😭 pic.twitter.com/k1rPHH7Krq
— 𝚂𝙾𝙽𝙾𝙵𝙼𝙰𝙽✞ (@Lyonkinge) January 16, 2021
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari