Yadda za ka yi amfani da tumatir wajen maganin cutar hawan jini da ciwon suga


Idan kana fama da ciwon suga ko hawan jini a rayuwarka, sai ka jarraba wannan.

1. Ka samo nunannen tumatir guda daya.
2. Ka raba wannan tumatir gida biyu ta hanyar amfani da wuka ko reza mai tsabta.
3. Sai ka samo garin tafarnuwa.
4. Sai ka Barbara garin tafarnuwa a bari daya na wannan tumatir, sai ka sa shi a baki ka tattauna ka hadiye.

Nan take zai saukar maka da ciwon suga ko hawan jini nan take idan Allah ya yarda.

Mun samo wannan bayani daga Dr Abdullahi Idris Muhammad.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/LKeYYgwzLbW8DdHbjNuEos

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN