Yan sanda sun cafke wani gwanin kwace motoci da bindiga bayan ya kwace motoci 18 daga bayin Allah a cikin kwanana 90.
Muhammed Abdullahi, wanda aka fi sani da suna Gwamnati, ya kwace motoci a Jos da jihar Bauchi kafin dubunsa ta cika.
Hukumar yansanda ta wallafa hotonsa a yanar gizo bayan an cafke shi
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari