Soji da ke gudanar da aikin Operation WHIRL STROKE sun farmaki mabuyar yan bindiga a ranar 12 ga watan Disamba a kauyukan Tomatar Ugba da Kundi da ke Mazabar Mbacher a karamar hukumar Katsina-Ala da ke jihar Benue.
Soji sun kai harin bazata kan yan bindiga kuma suka buda masu wuta ba kakkautawa, lamari da ya sa yan bindigan suka rude suka ruga da gudu a cikin daji, bayan uku daga cikinsu sun bakunci Lahari,kuma an kama hudu.
Soji sun kama makamai da albarussai har da babura. Kazalioka an kama kayakin soji da tabar Wuwi a mabuyar yan bindigan bayan farmakin na soji.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari