Sheikh Abubakar Gummi: Mutum na farko a tarihin Duniya da ya fassara Alqur'ani zuwa Hausa


Marigayi Sheikh Abubakar Gumi (1922 – 1992) shi ne Grand Khadi na Arewacin Najeriya (1962–1967), Kuma shi ne mutum na farko a tarihin Duniya da ya fassara Alqurani daga Larabci zuwa Hausa a 1979. Allah ya gafarta mashi, amin.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post