Gargadi: Munanan hotunan yadda matasa suka banka wa barawon wayar salula wuta


Fusatattun matasa sun banka wa saurayi wuta har ua kone bayan an yi zargin cewa ya yi kokarin kwace wayar salula a hannun wata mata a birnin Uyo babban birnin jihar Akwa-Ibom .

ISYAKU.COM ya samo cewa lamarin ya faru ne da misalin karfe 7 na safe ranar Laraba 17 ga watan Disamba a kan hanayar Abak ka ke birnin Uyo.


Wani ganau ya shaida wa manema labarai cewa wanda aka akashe, yana daya daga cikin bata gari da suka dade sun addaban jama'a a wannan unguwa da ke birnin Uyo, musamman a "Ibom-Plaza" wajen hhada-hadar kasuwanci.Bayan kone gawarsa, matasa sun baje gawarv a wurare masu daukan ido a kan titi domin ya zama izna ga sauran bata gari.

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN