Direban mota ya maka wa jami'in LASTMA tabarya a kai, duba dalili


Rahotanni daga unguwar Jakande da ke Lekki a birnin Lagos sun ce wani dereban mota ya kwada wa ma'aikacin LATSMA tabarya a kai bayan zafafan cacan baki lokacin da jami'ai suka tsayar da shi domin bincike.

Direban mai suna Fred Onwuche ya kwada wa jami'in LASTMA Mr. Kosoko Razak tabarya a kai bayan an tsayar da motarsa domin yana tuki ba tare da amfani da belt na kujerar mota ba.


An kama direban motar, yayin da aka garzaya asibiti da Mr. Kosoko domin samun kulawan Likita sakamakon raunuka da direban Fred ya yi masa.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari