An kama Limamin Chochi yana lalata da matar wani Malamin Chochi, duba abinda ya faru


Mujami'ar Najeriya wand aka fi sani da Anglican Church ta dakatar da wani babban Limaminta na Ekiti na yamma Mai suna Rufus Adepoju sakamakon aikata zina.

A wata takardar dakatarwa da ta fito daga hannun shugaban Chochin Anglican na Najeriya Most. Rev. Henry Ndukuba, ta ce an dakatar da Adepoju ne sakamakon kama shi da aka yi yana aikata zina tare da matar wani Limamin Chichiin da take aiki karkashinsa.

Dan shekara 57 Mr. Adepoju ya tabbatar cewa yana harka da matar. Sakamakon haka aka dakatar da shi har tsawon shekara daya.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN