Ahmed Musa ya gina katafaren wajen wasa na miliyoyin naira a Kaduna domin koyar da matasa


Fitaccen dan wasan kwallon kafa Ahmed Musa ya kammala ginin katafaren wajen wasan motsa jiki na Miliyoyin Naira a Kaduna kamar yadda ya yi a Kano.

Za a horar da matasa harkar wasanni a zaman madogara ga rayuwa.


Dan wasan yana buga wa wata kungiyar kwallon kafa kwallo a wata kwangila mai tsoka a kasar Saudi Arebia.

Ahmed Musa, ya biya wa dalibai 100 kudin karatun Digiri kyauta a wata Jami'a mai zaman kanta a Kano.Sakamakon haka Ahmed ya zama daya daga cikin wadanda kasar Arewacin Najeriya ke alfahari da su.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari