An tura karin jami'an sirri da ke kare lafiyan shugaban kasar Amurka zuwa gidan dan takaran shugaban kasa a jam'iyar Democrat Joe Biden a Wilmington, da ke Delaware, yayin da ake kyautata zaton zai lashe zaben shugaban kasar Amurka.
CNN ta labarta cewa an kara yawan masu tsaron lafiya na Secret Service zuwa gidan Joe Biden domin kare lafiyarsa da na iyalinsa ranar Alhamis.
Kazalika Shahara Reporters ta ruwaito cewa Delaware News Journal ta labarta cewa an dakatar da zaiga zirgan jiragen sama da ke bi ta sararin samaniyar gidan Joe Biden da ke garin Wilmington
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI