Sojin rundunar Operation Lafiya Dole da Operation Fire Ball sun yi nassarar dagargaza yan Boko Hram kuma suka halaka wani mai kai masu kayan masarufi da kayakin ayyukan yau da kullum.
Kazalika sojin sun kubutar da wasu jama'a da yan kungiyar suka sace.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari