Yadda soji suka dagargaza yan Boko Haram da halaka mai samar masu kayan masarufi (Hotuna)


Sojin rundunar Operation Lafiya Dole da Operation Fire Ball sun yi nassarar dagargaza yan Boko Hram kuma suka halaka wani mai kai masu kayan masarufi da kayakin ayyukan yau da kullum.

Kazalika sojin sun kubutar da wasu jama'a da yan kungiyar suka sace. 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN