Tsananin kuncin rayuwa da wahala ya sa na yi kokarin sayar da Jaririna mai wata 3>>Mahaifiya


Yan sandan sashen Ojoto a jihar Anambra sun kama wata mata mai suna Emila Sunday wacce ta ce tana da shekara 21 a Duniya kuma yar asalin jihar Akwa Ibom, bisa yunkurin sayar da Jaririnta mai wata uku a Duniya a kan Naira dubu dari da hamsin N150, 000.
 
Emila ta yi kokarin sayar da Jaririn ne a kauyen Ojoto ranar Talata 24 ga watan Nuwamba.
 
Ta gaya wa masu bincike cewa tsananin wahala da kuncin rayuwa ya sa ta yi kokarin sayar da Jaririn.
 
Kakakin hukumar yansandan jihar Haruna Muhammed ya tabbatar da faruwar lamarin, ya ce Jaririn na cikin koshin lafiya kuma ana ci gaba da bincike.
  

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN