Sojin Arewacin Najeriya a 1911 wanda Hausawa ne da masu yin Hausa
byIsyaku Garba-0
Rundunar sojin Arewacin Afrika kenan Wanda yawancin sojin rundunar Hausawa ne da masu yin Hausa a Lokoja babban birnin Arewacin Najeriya ranar 23 ga watan Mayu 1911. Lokoja babban birnin jihar Kogi ne a yanzu.