• Labaran yau

  KAI-TSAYE :Trump ya ruga kotu yayin da Biden ke kan hanyar samun nasara

  Takaitacce

  1. Trump ya ruga kotu yayin da Biden ke kan hanhyar samun nasara
  2. Zargin shirga ƙarya ya sa kafofin watsa labaran Amurka katse jawabin Trump
  3. Sudan ta rufe iyakokinta da Habasha
  4. An yankewa maharin da ya kashe wata mata a Faransa hukunin daurin rai da rai.
  5. Rashin abinci mai gina jiki ne ke sa yara a ƙasashe masu arziki ke fin tsayin kafa.*** Daga BBC
  • Facebook Comments
  Item Reviewed: KAI-TSAYE :Trump ya ruga kotu yayin da Biden ke kan hanyar samun nasara Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama