Soji sun kubutar da mutum 39 matafiya daga Sokoto da yan bindiga suka kama a Kaduna


Soji sun halaka yan bindiga masu garkuwa da mutane a kan hanyar Abuja zuwa Zaria da sanyin safiyar ranar Lahdi da Litinin 29 da 30 ga watan Nuwamba.

Bayan tabbatar da rahotun, Kwamishinan harkokin tsaro na cikin gida a jihar Kaduna Samuel Aruwan, ya ce, dakarun sojin Bataliya ta 4 sun fuskanci yan bindiga da ke addaban jama'a ta hanyar harbin matafiya a yankin Kwanar Tsintsiya a hanyar Kaduna zuwa Zaria a karamar hukumar Igabi.


An halaka daya daga cikin yan bindigan, yayin da saura suka ranta a na kare da raunukan harbin bindiga. Kazalika, dakarun sojin sun ceto mutum 39 da yan bindigan suka yi garkuwa da su yayin da suke tafiya zuwa Onitsha daga Sokoto.

 

The troops also responded to distress calls about bandits attacking and rustling in the same general area. On arriving the location, the troops recovered 69 cattle while one of the armed bandits was neutralised. 

 

On the Kaduna-Abuja Road, bandits advancing towards the Audu-Jungom axis in Chikun local government on Sunday 29th November 2020 were repelled by troops.

 

The bandits were pursued to Ungwan Tuta, from where the troops lost contact with the bandits, they were denied freedom of action as they couldn’t carry out their nefarious act.

 

In the early hours of today Monday, 30th November 2020, troops successfully dislodged armed bandits along the Kaduna-Abuja road. However, a stray bullet fired by the criminals hit a driver and passenger.

 

Similarly, troops responded to a road accident involving a truck conveying cattle and a commercial vehicle near Alheri Camp on the Kaduna-Abuja Road. Troops evacuated the injured passengers to hospital under the supervision of Federal Road Safety Commission, and sadly one of the passengers died.

 

Troops also rescued some passengers kidnapped by bandits on Sunday 29th November 2020 at around 7pm on the Kaduna-Kachia Road in Kachia local government area.

 

Governor Nasir El-Rufai has commended troops for the operations against the criminal bandits. He commiserates with families that lost their loved ones and wishes those that sustained injuries speedy recovery.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN