An kashe saurayi bayan ya ci N15m a wasan Nijabet, duba yadda lamarin ya faru


Wani matashi mai shekara 27 mai suna  Prince Mieyebi ya rasa ransa bayan wasu mutane uku sun kashe shi ta hanyar caka masa wuka bayan ya ci Naira Miliyan goma sha biyar N15m a wasar Nijabet a birnin Warri na jihar Delta.

Bayanai sun nuna cewa an kashe saurayin ne lokacin da yake kulle shagonsa a kasuwar Ogbe-Ijoh da ke karamar hukumar Warri ta kudu ranar 27 ga watan Nuwamba.


Wadanda suka caka masa wuka a wurare da dama a jikinsa sun tsere da wayar salularsa.Ya mutu kafin a kaishi Asibiti.
Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN