• Labaran yau


  Sai an bamu Naira miliyan 7 za mu sakota, inji wadanda suka sace zukekiyar budurwa


  Wasu mutane sun sace wata yarinya wacce take karatu a Jami'ar Ambrose Ali a mataki na 400L da ke  Ekpoma, Oghogho.

  An sace yarinyar mai suna Christiana a kan hanyar Benin zuwa Auchi a jihar Edo ranar Alhamis 19 ga watan Nuwamba yayin da take kan hanyarta na zuwa Ekooma daga binin Benin.

  Wani dan uwanta ne ya shaida wa manema labarai zancen, ya ce wadanda suka sace ta sun bukaci a basu Naira Miliyan bakwai kafin su sake ta.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Sai an bamu Naira miliyan 7 za mu sakota, inji wadanda suka sace zukekiyar budurwa Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama