Dan Majalisar mai wakiltar Billiri/Balanga a Majalisar wakilai na tarayya ya gurfana a Kotu ne bayan yan sandan Abuja sun yi kararsa a Kotu.
Alkalin Kotun ya sa wata rana domin yanke hukunci bayan Lauyan Victor ya nemi Kotu ta yi masa sassauci waje hukunta shi.