Har yanzu ban gan gayyatar yansanda ko sammacin Kotu ba - Rahma Sadau


Rahama Sadau ta ce  babu wanda  ya gayyace ta zuwa wajen yansanda kazalika babu wanda  ya kawo mata sammacin Kotu har  yanzu.

Ta ce ina  son jama'a su sani  cewa ba wata matsala  kuma Lafiya kalau nake.

Ta ce na ji cewa an kama ni  har  an yanke mani  hukunci yau a Kotu.

Rahma ta karyata wadannan labarai. Ta kuma bukaci jama'a su daina yada labaran karya dangane da lamarin.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/J8ryqryDtwR9yvxrOOBlJU

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN