Tuni Trump ya tura zababbun Lauyoyinsa zuwa jihohin Arizona, Pennsylvania da Michigan, kuma an jiyo shi yana shan alwashin cewa ba zai yarda ba ko da an kayar da shi a xaben bavzai yarda ba.
Ya yi zargin cewa an yi Amfani da sunayen matattu a zabe, kazalika kuma ya yi zargin cewa wasu masu Kada kuri'a sun Kada sau biyu a jihohin.