Gargadi: Kalli munanan hotuna 21 yadda boko haram ta yanka manoma a kauyen Zabarmari


Fiye da manoma 43 ne yan kungiyar boko haram ta yi wa yankan rago a kauyen Koshebe a karamar hukumar Jere da ke jihar Borno ranar Asabar  28 ga watan Nuwamba 2020. 

 

Hotunan da suka bayyana sun nuna yadda aka yanke kawunansu daga gangan jikinsu.


An bizine bayin Allah 43 da suka rasa rayukansu ranar 29 ga watan Satumba a cikin yanayi na alhini..


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post