Duba bidiyon abin kunya da dansanda ya yi bayan ya yi tatil da barasa


Hukumar ‘yansandan babban birnin tarayya, Abuja ta sanar da kama dansandan da yayi tatul da giya da tsakar Rana a Abuja.

Bidiyon dansandan wanda ya zama abin kunya da Allah wadai ya watsu sosai a shafukan sada zumunta inda akai ta martani kala-kala.

A martanin hukumar ‘Yansandan ta bayyana cewa, an kama dansandan an kuma kaishi Asibiti dan bashi kulawa. Sannan nan gaba za’a hukuntashi.

KALLI BIDIYON


Sanarwar ta bayyana cewa, abinda yayi ba halin ‘yansanda bane, sannan ana baiwa mutane shawarar su kwantar da hankulansu dan za’a ci gaba da basu tsaro yamda ya kamata.

”Following the viral video of the ‘Drunk Policeman’ at CBN Junction, the FCT Police Command has identified, arrested and taken into custody the Police Inspector shown in the video.

2. Furthermore, the Commissioner of Police CP. Bala Ciroma has ordered that the Police officer be subjected to psychological and medical evaluation, preparatory to the commencement of disciplinary actions against him.

3. In view of the above, the Commissioner of Police wishes to unequivocally state that the behaviour portrayed by the Policeman in the video does not depict the standard discipline of the Nigeria Police Force.

4. While urging residents to remain calm, the Command wishes to reiterate its unflinching commitment to the protection of lives and property in the Federal Capital Territory”

Hutudole


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN