Cikin hotuna: Buhari ya kaddamar da tsarin noma na matasa karkashin shirin aikin gona


Shugaba Muhammadu Buhari ranar 10 ga watan Nowamba a fadar shugaban kasa, ya kaddamar da tsarin matasan manoma karkashin shirin aikin gona da albarkatun kasa. Gwamna Abubakar Atiku Bagudu na jihar Kebbi na cikin wadanda suka albarkaci shirin tare da shugaba Buhari. 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post