Cikin nadama Rahama Sadau ta nemi gafara tana kuka


Jaruma
Rahma_sadau tayi Video cikin yanayi na nadamar abubuwan da suka faru... taba darajar Manzon Allah da wani zindiÆ™i yayi akar kashin hoton ta yayi matukar tayar mata da hankali.. 
 
Ta karbi lamarin a bisa ƙaddara, kuma ta nemi afuwar sauran Musulmin Duniya baki ɗaya.
 

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post