Yan bindiga sun farmaki watab motar daukar kudi na Banki a kan hanyar Ado a Badore na jihar Lagos.
A wani faifen bidiyo da ya bayyana a intanet, an gan yadda yan bindigan suka yi wa motar ruwan harsashi, kuma suka harbe tayoyin motar wanda haka ya sa motar ta kasa tafiya ko ina.
Rahotanni na nuna cewa yan bindigan, sun kwashe kudi da ba a san yawansu ba kawo yanzu.
KALLI BIDIYON LAMARIN A KASA
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari