• Labaran yau


  Za ku iya nadan bidiyon jami'an tsaro masu aikata rashin gaskiya, amma a kula - Frank Mba


  Kakakin hukumar yansandan Najeriya Frank Mba ya shawarci yan Najeriya su nadi bidiyon jami'an tsaro da ke aikata rashin gaskiya amma daga nesa kamar yadda Igbere TV ta watsa.

  A wata tattaunawa da Mawaki Naira Marley a Instagram, Mba ya ce " Idan ka gan wani dansanda yana aikata ba daidai ba, idan har za ka iya nada bidiyon abin da yake yi kuma ba tare da ka sa kanka cikin hadari ba, ai sai ka nada ka aiko bidiyon domin dubawa"

  Ya kuma ce bai ba yan Najeriya shawaran cewa su dinga nadan bidiyon jami'an tsaro ba gaira ba dalili ba.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Za ku iya nadan bidiyon jami'an tsaro masu aikata rashin gaskiya, amma a kula - Frank Mba Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama