Yanzu yanzu: Shugaban Majalisar Dattawa ya bukaci masu zanga zangan EndSars su daina


Shugaban Majalisar Dattawa na Najeriya Sanata Ahmad Lawan ya bukaci masu zanga zangan EndSars su daina a fadin Najeriya. Lawan ya yi bayanin haka a wani faifen bidiyo da ya bayyana a shafin Twitter.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post