Yanzu yanzu: An rushe sashen yansandan SARS a fadin Najeriya


Shugaban yan sandan Najeriya IGP Adamu Muhammad, ya rushe sashen bincike na yansandan Special Anti Robbery Squad SARS a jihohi 31 da ke fadin Najeriya, a wata sanarwa da ta fito daga shafin Twitter na rundunar da tsakar ranar 11 ga watan Oktoba.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post