Yanzu: Buhari ya bada umurnin daina zanga-zanga a fadin tarayya


Shugaba Muhammadu Buhari ya dakatad da duk wani zanga-zanga a fadin tarayya. A jawabin da yayi a daren Alhamis, ya ce ya dakatad da zanga-zanga ne saboda yadda rajin #EndSARS ya canza zani a fadin tarayya, kuma yan baranda sun kwace abin.

Shugaban kasan yace: "Saboda haka ina kira ga matasanmu su daina zanga-zanga kuma su shiga tattaunawa da gwamnati wajen neman mafita." "Mun saurareku sosai kuma muna dubawa."

Source: Legit.ng NewsLatsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN