• Labaran yau


  Yan kasuwa sun hana SARS kama wani mai shago duk da harbin bindiga da SARS suka yi


  An sami rudani yau a kasuwar Computer Village da ke birnin Lagos bayan yan kasuwa sun hana wasu jami'an yansanda SARS kama wani mai shago ranar Litinin  5 ga watan Oktoba.

  Jami'an SARS sun dira kasuwar da sanyin safiya domin su kama wani dan kasuwa, amma sai sauran yan kasuwa suka hana yan SARS kama dan kasuwan, sun gaya masu cewa Safeto Janar na yansanda ya haramta aikinsu ranar Lahadi 4 ga watan Oktoba.

  Daya daga cikin yan SARS ya harba bindiga a sama, amma yan kasuwan suka ki zuwa ko ina, kuma suka hana a kama dan kasuwan.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yan kasuwa sun hana SARS kama wani mai shago duk da harbin bindiga da SARS suka yi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama