• Labaran yau


  Yadda ake nadar muryar wakar mawakiya Lata Mangeshkar kafin a saka a fim na India


  Mashahuriyar mawakiyar Bollywood, tsohuwa mai muryar zinari, Lata Mangeshkar tar da mai bayar da umarni kuma fitaccen Jarumin Bollywood Raj Kapoor, a wajen daukan sautin muryar waka na mawakiyar kai tsaye kafin a saka a cikin Fim. 


   

  Yanayi ne mai birgewa a bidiyo da ba kasafai akan samu ba. Kalli wakar a kasa da yadda ake daukar sautin wakar.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yadda ake nadar muryar wakar mawakiya Lata Mangeshkar kafin a saka a fim na India Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama