• Labaran yau


  Wani saurayi ya Musulunta a babban Masallacin jihar Kebbi


  Kafin Sallar Juma'a a Babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi, Central Mosque , wani bawan Allah ya karbi Musulunci ranar Juma'a 16 ga Satan Oktoba.  Toba, wanda a da Kirista ne, saurayi dan garin Ribah a Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi ya karbi Musulunci, kuma yanzu sunansa Adamu.  Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu) ya karanta masa Kalmar shahada kuma ya amsa. Daga bisani ya je ya yi wankan shiga Musulunci kuma aka yi Sallar Juma'a tare da shi.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Wani saurayi ya Musulunta a babban Masallacin jihar Kebbi Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama