Yau yake cika shekara 45 da aka yi fin din Sanyasi wanda aka yi ranar 17 ga watan Oktoba 1975 Chal Sanyasi Mandir Mein
Fitattun Jaruman masana'antar finafinai na Bollywood irin su Manoj Kumar ,Hema Malini ,Prem Nath ,Prem Chopra ,Pran ,Kamini Kaushal, Aruna Irani ,Varma Malik , Vishveshvar Sharma, Shankar Jaikishan da Sohanlal Kanwar, na cikin wadanda suka haska a wannan fim.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari