Tsawa ta kashe Amarya mai shekara 24 sati 2 bayan an daura aurenta


Wata Amarya mai shekara 24 ta mutu bayan tsawa ta fada mata a kauyen Namukanaga, da ke Namungalwe a gundumar Iganga, na kasar Uganda. 

Amaryar mai suna Kamuya Nabirye, ta mutu nan take bayan tsawar ta fada mata lokacin da take zaune a kan wani Benci a dakinta tare da maigidanta ranar Litinin 5.ga watan Oktoba yayin da ake sheka ruwan sama kamar da bakin Kwarya.. .

Mijinta mai suna Awali Nabatya, ya shaida wa New Vision Uganda cewa " Muna zaune tare da Amarya ta, sai na gan walkiya mai hasken gaske ta Taga, sai Amarya ta fadi daga Benci kuma bata motsi. Daga bisani na ruga na gaya wa makwabta, amma lokacin da suka zo, am samin cewa ta riga ta mutu".

An daura wa magidantan aure mako biyu da suka gabata, kuma kwana biyu da suka gabata ne suka dawo daga hutun shakatawa bayan aurensu.Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post

Information


Reported by ISYAKU.COM

Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp 
https://chat.whatsapp.com/EsSeIwnS18mKkhQwHP3mFx

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu 
LATSA NAN 

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA 

Facebook.com/isyakulabari