Imam Muhktar ya fallasa wani babban lamari da ke faruwa a Najeriya da zai baka mamaki


Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Imam Muhktar Abdullahi (Walin Gwandu) ya gabatar da Hudubar Juma'a mai ratsa jiki kafin gabatar da Sallar Juma'a a garin Birnin kebbi ranar Juma'a 23 ga watan Oktoba 2020.

Latsa kasa ka duba ababen mamaki da Imam ya fallasa a wannan Huduba:Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post