Limamin babban Masallacin Juma'a na jihar Kebbi Imam Muhktar Abdullahi ( Walin Gwandu) ya gabatar da Hudubar Sallar Juma'a dangane da alkiblar da ya kamata jama'a su dauka da kuma setin lamurra, bisa la'akari da ababen da suka faru yan kwanakin baya a wasu sassa na Najeriya.
Mujallar ISYAKU.COM ta mallaki faifen bidiyon, kuma ta dauki nauyin wallafawa.
KALLI HUDUBAR A KASA
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari