Yan sandan jihar Enugu, sun kama wani mutum da ba a tantance ko waye ba kafin yanzu, bayan ya kashe iyayensa da adda lokacin wata zafafan cacar baki tsakaninsa da iyayensa.
Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne ranar 11 ga watan Oktoba a garin Mkporogwu Iheakpu-Awka da ke karamar hukumar Igbo-eze na yamma a jihar Enugu State.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari
Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/