Hotuna: Wani mutum ya kashe iyayensa sakamakon zafafan gardama da rashin jituwa


Yan sandan jihar Enugu, sun kama wani mutum da ba a tantance ko waye ba kafin yanzu, bayan ya kashe iyayensa da adda  lokacin wata zafafan cacar baki tsakaninsa da iyayensa.  


 

Rahotanni sun nuna cewa lamarin ya faru ne ranar 11 ga watan Oktoba a garin Mkporogwu Iheakpu-Awka da ke karamar hukumar Igbo-eze  na yamma a jihar  Enugu State.
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Previous Post Next Post
Latsa nan ka shiga group din mu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

Domin zama Wakilin mu a garin ku LATSA NAN