EndSars Edo sun balle Kurkuku furfunoni sun gudu Gwamnat ta sa dokar ta bace


Gwamnatin jihar Edo ta sa dokar ta bace a fadin jihar. Wannan ya faru me bayan masu zanga zangan EndSars sun balle wani Kurkuku a Benin, sakamakon haka da dama daga wadanda ke zaman wakafi suka tsere. 

Dokar ta bacin zai fara aiki  daga karfe  4 na yammacin ranar Litinin 19 ga watan  Oktoba har  illa masha Allahu.

Run farko dai masu zanga zanga sun banka wa  ofushin yansanda wuta, tare da kone dukiya dama, lamari da ya sa yansandan ofishin suka tsere  domin ceton rayuwarsu.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Previous Post Next Post

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun Labaran mu kai tsaye

https://chat.whatsapp.com/H5IqezEzbfJ3YScTo1dk59

Domin zama wakilinmu a garinku LATSA NAN

Korafi ko aiko labari LATSA NAN