Yan bindiga sun yi garkuwa da wani saurayi jami'in soji Bayan sun tsayar da mota da suke ciki a kauyen Beji da ke karkashin Kwantagora na jihar Niger ranar Litinin 26 ga watan Oktoba.
Abubakar Shehu Warra wanda garinsu daya, kuma abokin wanda aka kama ne, ya ce Nasiru Musa ya shiga wata mortar haya Lexus daga garin Yauri zuwa Port Harcourt na jihar Rivers, amma sai masu garkuwa da mutane suka kama mortar da misalin karfe 9 zuwa 10 na safe.
Bayanan farko sun ce wadanda suka yi garkuwa da Nasiru sun bukaci a basu Naira miliyan hamsin N50m kafin su sako shi.
DAGA ISYAKU.COM
https://chat.whatsapp.com/
Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN
SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA
Facebook.com/isyakulabari