An kama mutum 4 da suka yi ma wani matashi mugun aiki


An kama mutane hudu bayan sun yi ma wani matashi mai suna Francis Batambari dan asalin kauyen Kapno a karamar hukumar Khana kwanton bauna kuma suka yi masa munanan raunuka a jihar Rivers.An damke wani mutum mai suna Barisua Baaluube wanda shi ne ya kitsa yadda suka aikata mugun aikin.Bayan sun yi masa  munanan raunuka da adda, Francis yana samun kulawa a wani Asibiti a karamar hukumar.


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/J9zhUeQqg52KIxyFnYByJN

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN