• Labaran yau


  Allah mai iko: Wata mata ta yi murnar kasancewa da cutar HIV har shekara 22


  Wata mata mai suna  Mancobeni Makhwayi yar asalin kasar Afrika ta kudu, ta wallafa a shafinta na sada zumunta cewa tana dauke da cutar HIV har tsawon shekara 22.

  Mahaifiyar yara uku dukansu maza ta nuna farinciki da godiya ga Allah da ya sa ta yi tsawon rai har shekara 22 duk da yake tana dauke da cutar.

  Ta ce Allah ne ya nuna ikonsa a harkar rayuwarta.  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Allah mai iko: Wata mata ta yi murnar kasancewa da cutar HIV har shekara 22 Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama