• Labaran yau


  Abin mamaki: Wani mutum da wata mata sun mutu a cikin mota da sanyin safiyar Juma'a - Hotuna


   

  An gano gawar wata mata tare da wani mutum da ba a gane ko su waye ba a cikin wata mota Toyota Hylander a birnin Monrovia, na kasar Laberia

  Rahotanni sun ce lamarin ya faru ne da safiyar Juma'a 2 ga watan Oktoba a unguwar Broad da ke tsakiyar Monrovia.

  Sai dai wata majiya ta ce wanda ya mutu ma'aikacin hukumar haraji ne na kasar Liberia

  Yansanda sun isa wajen kafin fara rubuta wannan rahotu ba a riga aka bude motar ba mai lamba A512984.


   

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin mamaki: Wani mutum da wata mata sun mutu a cikin mota da sanyin safiyar Juma'a - Hotuna Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama