• Labaran yau


  Yanzu yanzu: An yi wa yarinya mai shekara 3 fyade aka kuma kashe ta

  An yi ma wata yarinya mai shekara uku fyade kuma aka kashe ta a garin Lakhimpur Kheri da ke kauyen Isanagar a jihar Uttar Pradesh a kasar India da safiyar Juma'a.

  ISYAKU.COM ya samo cewa yarinyar ta je ta yi bahaya ne a daji da ke kusa, amma sai aka sami gawarta a cikin gonar Rake.

  Wannan shi ne karo na uku a cikin shekara 20  da aka sami aukuwan irin wannan danyen aiki  kan kananan yara.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: An yi wa yarinya mai shekara 3 fyade aka kuma kashe ta Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama