• Labaran yau


  Abin alfahari ga jama'ar Kebbi: Dr Mustapha Gwandu ya karbi Lasisin kasancewa Likita Vet Med,

  Daya daga cikin matasan Likitocin dabbobi dan asalin garin Gwandu a jihar Kebbi, Dr Mustapha Gwandu, ya sami Lasisin kasancewa cikakken Likitan kula da dabbobi bayan ya karbi Lasisin sa na gudanar da aikin Likita (Veterinary Medicine).

  Dr Mustapha, yana daya daga cikin matasan Likitoci da suka kammala karatun Likita, kuma suka sami jaddadawa na kasancewa Likitoci.

  Wannan ya zama abin alfahari ga Gwamnati da al'umman jihar Kebbi, ganain yadda matasa da dama suka sami shiga layin karatun Likitanci, na dan Adam da na dabbobi, har suka kammala da mataki na birgewa a sakamakon karshe.


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Abin alfahari ga jama'ar Kebbi: Dr Mustapha Gwandu ya karbi Lasisin kasancewa Likita Vet Med, Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama