Yanzu yanzu: Magidanci ya kashe matarsa bisa zargin karuwanci ya rataye kanshi ya mutu - Hotuna

 


Wami mumunan lamari ya auku a garin Bashua da ke karamar hukumar Koki a jihar Cross River bayan wani magidanci ya kashe matarsa ya kuma rataye kanshi a bishiya har ya mutu.

 

Wata ganau ba jiyau ba mai suna  Martmercy Busaosowo,ta ce wanda ya aikata wannan danyen aiki asalin dan jihar Akwa Ibom ne da ke makwabtaka da jihar Cross Rivers Ya kashe matarsa ne ranar Litinin 28 ga watan Satumba da safe, bayan ya sami labarin cewa matarsa tana cin amanarsa ta hanyar kwana da maza.


Sai dai daga bisani an ga gawarsa a cikin daji da ke kusa da garin tana lilo.
 


Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN