• Labaran yau


  Yanzu yanzu: Jami'an FRSC 2 sun mutu a harin yan bindiga yayin da suke tafiya a motocin bas


  Wasu yan bindiga sun kai wa jami'an kiyaye hadurra na kasa hari yayin da suke tafiya a cikin motocin Bus guda biyu a jihar Nassarawa ranar Litinin 14 ga watan Satumba, sakamakon haka jami'an hukumar guda biyu suka rasa rayukansu.

  Kawo yanzu ba a san adadin ko jami'ai nawa ne suka bace ba a harin, sai dai Kakakin hukumar FRSC na kasa ACM Bisi Kazeem, ya tabbatar da faruwar lamarin.

  Ya kara da cewa hukumar ta fadada kokarinta na ceto sauran jami'anta da ake zargin an sace a harin.

   


  Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
  https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

  Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
  LATSA NAN

  SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

  Facebook.com/isyakulabari


  Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

  • Facebook Comments
  Item Reviewed: Yanzu yanzu: Jami'an FRSC 2 sun mutu a harin yan bindiga yayin da suke tafiya a motocin bas Rating: 5 Reviewed By: -
  Koma Sama