Hotuna: Yan siyasar Masarautar Zuru 2 da suka mallaki jiragen sama na kansu a jihar Kebbi

Jirgin Sanata Bala Na'Allah

Sanata Bala Ibn Na'Allah, mai wakiltar kudancin jihar Kebbi a Majalisar Dattawan Najeriya, shi ne Sanata na farko a tarihin Arewacin Najeriya da ya saye jirgin sama domin amfanin kansa a cikin yan siyasar Masarautar Zuru da ke kudancin jihar Kebbi.


Sai dai a bangaren soji da tsofaffin soji kuwa, Kanar Samaila Yombe Dabai, kuma Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi a yanzu, shi ne tsohon soji na farko a Masarautar Zuru da ya mallaki kananan Jiragen sama har guda biyu, domin kasuwancin feshin maganin kwari da amfanin kanshi.

Jirgin Samaila Yombe Dabai  Mataimakin Gwamnan jihar Kebbi

 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

Post a Comment

RUBUTA SHARHI KO RA'AYINKA KAN WANNAN LABARI

Previous Post Next Post

Celebrity Gifts

Facebook

Latsa nan ka shiga group namu na WhatsApp domin samun labarai kai tsaye https://chat.whatsapp.com/EcJXY08Ikrx63mQ7F6TJfL

Domin zama wakilinmu garinku LATSA NAN

Korafi/ Shawara/ Tuntube mu LATSA NAN