Kasar mahadin gadan garin Makera ya kare, jama'a na amfani da Jiragen ruwa domin ketarewa


An sami karyewar kasa da ke gefen gadar garin Makera a jihar Kebbi sakamakon ambaliyar ruwan sama, lamari da ya tilasta jama'a amfani da Jiragen ruwa domin ketarewa da su tare da hajarsu zuwa bangaren garin Makera ko bangaren Dukku.


Tun farko dai mahukunta sun dauki matakin hana motoci amfani da hanyar Dukku da ke zuwa garin Makera, kuma ta hada garin Birnin kebbi da sauran sassan jihar daga yankin Arewaci, da Arewa maso kudu. 

 
 Latsa nan ka shiga group din mu domin samun Labaran mu ta Whatsapp
https://chat.whatsapp.com/JKBP5KgalYg3iQRBQoFVAE

Domin aiko labari, shawara ko tuntubarmu
LATSA NAN

SHAFUKANMU NA SADA ZUMUNTA

Facebook.com/isyakulabari


Domin samun sassauka, ingattacciya kuma kwakkwarar DATA ta MTN, latsa nan https://chat.whatsapp.com/L4xvcwRGM496Eep5J53zXt

0/Post a Comment/Comments

Rubuta ra ayin ka

Previous Post Next Post